fidelitybank

Satar Jarabawa: Kwalejin Kimiya da Fasaha ta kori dalibai

Date:

Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano ta kori dalibai 83, yayin da ta gargadi 25, sannan ta gargadi 10 daga cikin su.

Hukumar Kwalejin Kimiyya da Fasaha, reshen jihar Kano ta bayyana hakan ne a taronta na 90 da ta gudanar a ranar Litinin 29 ga watan Nuwamba, 2021, ta yi nazari kan rahotannin da ta samu na cin hanci da rashawa da kuma sakamakon bogi, domin haka ta amince da hukuncin.

Solacebase ta rawaito cewa hukumar ta amince da hukuncin a taronta na 90 da ta gudanar bayan duba rahotannin rashin da’ar jarabawa da sakamakon bogi.

Wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na cibiyar, Auwal Isma’il Bagwai ya fitar a ranar Laraba, ta ce mataimakin magatakardar makarantar, Mal. Garba Isma’il Fagge ya bayyana hakan ne jim kadan bayan kammala taron, inda ya bayyana cewa hukumar ba ta za lamibnci hakan ba.

national news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

JAMB ta amince da maki 150 mafi Æ™anÆ™anta don samun gurbin karatu a jami’o’i

Hukumar shirya jarrabawar shiga Jami'o'i ta Najeriya (JAMB) ta...

ASUU ta dakatar da yajin aikin da ta fara

Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya, ASUU da dakatar yajin...

Masu haÉ—akar ADC na É“aÉ“atu ne saboda rashin gwamnati – Radda

Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umar Radda ya yi...

Ba ruwan Biri da gada a makamin Nukiliya – Shettima

Mataimakin shugaba Najeriya Kashim Shettima ya ce ƙasar za...

An kashe Mutane 70 a jihar Filato

Rahotonni daga jihar Filato na cewa Æ´anbindiga sun kai...

Ambaliya ta kashe mutane 100 a Amurka

Hukumomi a jihar Tesxas da ke Amurka sun bayyana...

Tsohon Ministan kuma jigo a PDP ya koma ADC

Tsohon ministan harkokin ‘yan sanda kuma sau uku a...

Trump ya caccaki Elon Musk

Shugaban Amurka Donald Trump ya caccaki tsohon mashawarcinsa, Elon...

Dalilin da ya sa Kwankwaso ya ki shiga jam’iyyar hadaka – Galadima

Jam'iyyar NNPP ta ce abin da ya sa ba...

Obi ba zai taba zama shugaban kasa ba – Wike

Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce, tsohon É—an takarar...

Ƴansanda sun kama ƴan Ghana 19 da aka yi safararsu a Najeriya

Rundunar ƴansandan Najeriya ta kuɓutar da wasu ƴan Ghana...

Benue da Edo da Bayelsa na fargabar balewar madatsar ruwan Kamaru

Gwamnatocin jihohi uku na cikin shirin ko-ta -kwana, sakamakon...
X whatsapp