fidelitybank

Sai NNPP ta kwace mulki a hannun Zulum – Kwankwaso

Date:

Ɗan takarar shugabancin kasa a inuwar sabuwar jam’iyya ta hamayya, NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce , jam’iyyarsa za ta kwace mulki daga hannun gwamna Babagana Umara Zulum a zaɓen 2023.

Kwankwaso ya shaida hakan ne a birnin Maiduguri lokacin bude ofishinsu na kamfen a ranar Asabar.

Sanata Kwankwaso ya ce, jam’iyyarsa ce za ta lashe zaɓe a Najeriya tun daga matakin jihohi har Tarayya.

Sannan ya buƙaci magoya bayansa su kasa su kuma tsare kamar yada ya aiwatar a Kano a lokutan zaɓe.

Kwankwaso ya je Maiduguri ne kwana biyu bayan hukumar raya birane ta jihar ta rufe ofishinsu kafin daga bisani gwamna Zulum ya umarci a sake buɗe ofishin.

kano news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp