fidelitybank

Rikicin APC: Tsagin Ganduje da Shekarau sun sha alwashin yin aiki tare – Kwamitin Sulhu

Date:

Kwamitin sulhu na jam’iyyar APC na kasa ya sasanta bangarorin jam’iyyar a Kano kan rikicin shugabanci.

PlatinumPost ta rawaito cewa, jam’iyyar APC ta Kano ta fada cikin rikici, tun bayan matakin da Sanata Ibrahim Shekarau ya jagoranta na yin tawaye ga shugabannin jam’iyyar APC masu biyayya ga Gwamna Dr. Abdullahi Ganduje.

Shugaban kwamitin sulhu, kuma tsohon gwamnan jihar Nassarawa, Sanata Abdullahi Adamu, wanda ya yi wa manema labarai karin haske a karshen taron sasantawa da aka gudunar, wanda ya samu halartar jiga-jigan jam’iyyar daga bangarorin biyu.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mu na aiki tuƙuru wajen daƙile ayyukan ta’adda a Najeriya – Christopher Musa

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya tabbatarwa...

Mayaƙan ISWAP sun harbe Manoma 23 a Borno

Rahotanni sun bayyana cewa ƙungiyar mayaƙan ISWAP ta kashe...

Real Madrid ta ɗauki ɗan wasan baya daga Bournemouth

Real Madrid ta sanar da sayen ɗan wasan baya...

Gwamnatin Kano ta haramta yin bikin Ƙauyawa da gidajen biki

Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta sanar da...

An kashe ƴan Boko Haram biyar a Borno

Dakarun sojin Najeriya haɗe da wasu maharba sun daƙile...

Farashin Shinkafa zai cigaba da sauka – BUA

Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya alƙawarta...

An kashe mutane 10 a wani sabon rikici da ya ɓarke a Filato

Aƙalla mutabe 10 ne aka kashe tare da sace...

Duk da sauƙin da aka samu har yanzu Abuja na fuskantar hauhawar farashi

Duk da cewa hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS, ta...

Hauhawar farashi ya ragu da kaso 23.71 a Najeriya – NBS

An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga...

Fiye da mutane 100 Makiyaya aka kashe a Jos

An ruwaito cewa an kashe wani makiyayi guda da...

Tinubu ka kori shugaban JAMB – Sowore

Dan siyasa mai fafutuka, Omoyele Sowore, ya yi kira...

Majalisa ta yi watsi da ƙudirin karɓa-karɓa

Majalisar wakilai ta yi watsi da wani ƙudirin doka...
X whatsapp