fidelitybank

NLC ta nuna alihinta dangane da rashe-rashen Kano

Date:

Kungiyar kwadago ta kasa NLC reshen jihar Kano, ta bayyana kaduwarta dangane da rasuwar mashahuran mutane ‘yan kishin kasa ‘yan asalin jihar Kano a baya bayan nan.

Ta cikin wata sanarwa da kungiyar ta fitar mai dauke sa hannun shugaban kungiyar, NLC a Kano, Kwamared Kabiru Ado Munjibir.

NLC ta ce,”Al’umma a Kano ba za su taba manta irin gudunmawar da Alhaji Bashir Othman Tofa da Marigayi Ado Gwaram da kuma Inuwa Musa Kwankwaso su ka baiwa jihar Kano ba ta kowacce fuska, domin ciyar da jihar gaba a lokacin da su ke raye.

Kungiyar ta kuma mika sakon ta’aziyyarta ga iyalai da ‘yan uwan mamatan dama sauran al’ummar jihar Kano, saboda gagarumin rashin da a ka yi na wadannan fitattun mutane ‘yan kishin kasa.

Sanarwar ta kuma taya ma’aikatan jihar Kano murnar shiga sabuwar shekarar 2022, ta kuma yi fatan samun dorewar zaman lafia a shekarar da muka shiga ta 2022.

legitnews.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp