fidelitybank

New Zealand: Sabuwar dokar sauya jinsi za ta fara aiki

Date:

Kasar New Zealand ta zartar da sabuwar dokar da za ta baiwa mutanen kasar damar sauya jinsin da aka rubuta musu a takardar haihuwarsu.

Ministar harkokin cikin gidan kasar, Jan Tinetti, ne ya sanar da wannan dokar da nufin cewa daga yanzu ba za a bukaci ’yan kasar su gabatar da takardar likita kafin su gamsar da kotu cewa sun sauya jinsinsu ba.

Ta ce, “Yau rana ce mai cike da tarihi a New Zealand, domin kuwa majalisa ta zartar da dokar da za ta sa a daina nuna wariya ga masu sauya jinsi, kuma sauyin zai taimaka wa matasa su yanke shawara kan jinsin da suke so a rika alakanta su da shi. Hakan zai ba su damar yanke wa kansu shawara tare da bunkasa lafiyar kwakwalwarsu, sannan ya inganta lafiyarsu,” inji ta.

Kamfanin dilancin labarai na NAN ya rawaito cewa, dokar za ta fara aiki nan da wata 18, wanda zai baiwa gwamnati damar tattaunawa da dukkan al’ummomin da zai tabbatar da cewa ta yi daidai da bukatun al’umma.

thisday newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp