fidelitybank

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Date:

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai shari’a Halima Nasir ta yanke wa wani matashi mai suna Anas Umar hukuncin kisan kai ta hanyar rataya, bisa laifin kashe wani Ashiru a karamar hukumar Tudun Wada.

An zargi Anas Umar da gayyatar Ashiru zuwa wata gona da ake kira Sambisa a garin Tudunwada, inda ya buga masa gora abin da ya yi ajalinsa.

Lauyan gwamnatin jihar Kano, Barista Ibrahim Arif Garba, ya gabatar da shaidu a gaban kotu, wanda suka gamsar da mai shari’a.

Kotun ta yi watsi da shaidun da lauyan kariya, Barista Shehu Sani, ya gabatar.

A karshe, mai shari’a Halima Nasir ta yanke wa Anas Umar hukuncin kisa ta hanyar rataya.

vanguard newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Najeriya na cece-kuce dangane da rasuwar Muhammadu Buhari

Mutuwar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ta bar cece-kuce ga...

Da Ɗumi-Ɗumi: Kashim Shettima zai rako gawar Muhammadu Buhari zuwa Najeriya

Tsohon Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya rasu. Ya rasu ne...

Ina Tinubu ya ke ya ɓata ba bayani – ADC

Jam'iyyar African Democratic Congress wato ADC, ta soki Shugaba,...

Koriya ta Arewa za ta ba Rasha ƙarin sojoji domin yaƙin Ukraine

Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un ya yi...

Jam’iyyar ADC alheri ce ga siyasar Najeriya – Femi Gbajabiamila

Shugaban ma'aikata na fadar gwamnatin Najeriya, Femi Gbajabiamila ya...

Tinubu na yunkurin tauye hakkin ma’aikata – Atiku

Tsohon ɗantakarar shugaban ƙasa a Najeriya, Atiku Abubakar, ya...

Trump ya lafta wa ƙasashen Tarayyar Turai da Mexico harajin kashi 30

Shugaban Amurka Donald Trump ya lafta wa ƙasashen ƙungiyar...

INEC ta ce za ta buɗe shafin intanet domin rajistar sababbin jam’iyyu

Huhukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC, ta ce nan...

EFCC na neman Rabi’u Auwalu Tijjani ruwa a jallo a Kano

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin...

An gano musabbabin hatsarin jirgin saman Indiya

Masu bincike sun bayyana sakamako na farko-farko game da...

Amurka ta haramta wa shugaban kasar Cuba shiga kasar

Amurka a karon farko ta ƙaƙaba takunkumi kan shugaban...

An kashe mutum 6,800 tare da sace 5,402 a 2025 Najeriya – Rahoto

Alƙaluma na nuna cewa an kashe mutum dubu shida...
X whatsapp