fidelitybank

Kotu ta aike da Mu’azu Magaji gidan gyaran hali tare da duba lafiyar sa

Date:

Kotun jihar Kano ta Magistrate ta umarci jami’an tsaro da su ci gaba da tsare Mu’azu Magaji, tsohon kwamashinan ayyuka, bisa zargin ɓata sunan Gwamnan jihar Abdullahi Ganduje.

Mai Shari’a Aminu Gabari na kotun da ke Nomansland a Kano ya kuma umarci a aika likitoci su duba lafiyar mai sukar Gwamna Ganduje wanda aka fi sani da Ɗan-Sarauniya ko kuma Win Win.

Kazalika, alƙalin ya ɗage sauraron ƙarar zuwa 3 ga watan Fabarairun 2022.

Ya umarci lauyoyi masu shigar da ƙara da kuma masu kare wanda ake zargin da su kawo masa kundin shari’ar a ranar. A cewar BBC.

asuu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

JAMB ta amince da maki 150 mafi ƙanƙanta don samun gurbin karatu a jami’o’i

Hukumar shirya jarrabawar shiga Jami'o'i ta Najeriya (JAMB) ta...

ASUU ta dakatar da yajin aikin da ta fara

Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya, ASUU da dakatar yajin...

Masu haɗakar ADC na ɓaɓatu ne saboda rashin gwamnati – Radda

Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umar Radda ya yi...

Ba ruwan Biri da gada a makamin Nukiliya – Shettima

Mataimakin shugaba Najeriya Kashim Shettima ya ce ƙasar za...

An kashe Mutane 70 a jihar Filato

Rahotonni daga jihar Filato na cewa ƴanbindiga sun kai...

Ambaliya ta kashe mutane 100 a Amurka

Hukumomi a jihar Tesxas da ke Amurka sun bayyana...

Tsohon Ministan kuma jigo a PDP ya koma ADC

Tsohon ministan harkokin ‘yan sanda kuma sau uku a...

Trump ya caccaki Elon Musk

Shugaban Amurka Donald Trump ya caccaki tsohon mashawarcinsa, Elon...

Dalilin da ya sa Kwankwaso ya ki shiga jam’iyyar hadaka – Galadima

Jam'iyyar NNPP ta ce abin da ya sa ba...

Obi ba zai taba zama shugaban kasa ba – Wike

Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce, tsohon ɗan takarar...

Ƴansanda sun kama ƴan Ghana 19 da aka yi safararsu a Najeriya

Rundunar ƴansandan Najeriya ta kuɓutar da wasu ƴan Ghana...

Benue da Edo da Bayelsa na fargabar balewar madatsar ruwan Kamaru

Gwamnatocin jihohi uku na cikin shirin ko-ta -kwana, sakamakon...
X whatsapp