fidelitybank

Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami karo na 7 cikin wata 1

Date:

Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami a gabar tekun gabashin kasar, gwajin makami mai linzami na bakwai cikin wata guda kuma mafi girma cikin shekaru biyar da ta yi.

Gwamnatin Japan ta ce gwajin makamin ya yi tafiya mai tsirin kilomita dubu biyu kafin ya fada tekun Japan mai nisan kilomita dari takwas daga wurin da aka harba makamin.

Shugaban Koriya ta Kudu, Moon Jae-in, ya kira taron kwamitin tsaro na gaggawa a karon farko, tun cikin shekara guda, inda ya shaida musu cewa, Korya Ta Arewa, ta wuce makadi da rawa.

To sai dai shugaban Koriya Ta Arewar, Kim Jong Un, ya yi kira ga dakarunsa, su hanzarta bunkasa fasaharsu da karfinsu, tare da yin watsi da kiran da Amurka ta yi na tattaunawa kan kawar da makaman nukiliya.

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

JAMB ta amince da maki 150 mafi Æ™anÆ™anta don samun gurbin karatu a jami’o’i

Hukumar shirya jarrabawar shiga Jami'o'i ta Najeriya (JAMB) ta...

ASUU ta dakatar da yajin aikin da ta fara

Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya, ASUU da dakatar yajin...

Masu haÉ—akar ADC na É“aÉ“atu ne saboda rashin gwamnati – Radda

Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umar Radda ya yi...

Ba ruwan Biri da gada a makamin Nukiliya – Shettima

Mataimakin shugaba Najeriya Kashim Shettima ya ce ƙasar za...

An kashe Mutane 70 a jihar Filato

Rahotonni daga jihar Filato na cewa Æ´anbindiga sun kai...

Ambaliya ta kashe mutane 100 a Amurka

Hukumomi a jihar Tesxas da ke Amurka sun bayyana...

Tsohon Ministan kuma jigo a PDP ya koma ADC

Tsohon ministan harkokin ‘yan sanda kuma sau uku a...

Trump ya caccaki Elon Musk

Shugaban Amurka Donald Trump ya caccaki tsohon mashawarcinsa, Elon...

Dalilin da ya sa Kwankwaso ya ki shiga jam’iyyar hadaka – Galadima

Jam'iyyar NNPP ta ce abin da ya sa ba...

Obi ba zai taba zama shugaban kasa ba – Wike

Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce, tsohon É—an takarar...

Ƴansanda sun kama ƴan Ghana 19 da aka yi safararsu a Najeriya

Rundunar ƴansandan Najeriya ta kuɓutar da wasu ƴan Ghana...

Benue da Edo da Bayelsa na fargabar balewar madatsar ruwan Kamaru

Gwamnatocin jihohi uku na cikin shirin ko-ta -kwana, sakamakon...
X whatsapp