fidelitybank

Ina fatan kafa tarihi a Saudiyya – Roberto Mancini

Date:

Tsohon kocin Manchester City, Roberto Mancini, ya ce yana sha’awar kafa tarihi bayan an nada shi sabon kocin tawagar kwallon kafar Saudiyya.

Mancini ya rattaba hannu kan kwantiragin shekaru hudu na kusan Yuro miliyan 30 a duk kakar ranar Lahadi.

Hakan na zuwa ne kasa da ‘yan makonni bayan ya yi murabus daga mukaminsa na kocin tawagar kwallon kafar Italiya.

Da yake mayar da martani game da sabon nadin nasa, Mancini ya ce a cikin wani faifan bidiyo da aka buga a dandalin sada zumunta na X, wanda a da ake kira Twitter: “Na kafa tarihi a Turai, yanzu lokaci ya yi da zan kafa tarihi da Saudiyya.”

Dan Italiyan ya kara da cewa a shafinsa na Twitter: “Na gode wa Shugaba Yasser Al Misehal.

“Na yi farin ciki da na amince da wannan sabon aikin wanda ya ta’allaka ne kan raba dabarun ci gaba a fagen kwallon kafa musamman a duniyar matasa da nake damu da su.

“Wannan aikin shine sanin darajar da aka danganta ga Æ™wallon Æ™afa na Italiya kuma a cikin wannan gogewa zan yi alfahari da kawo ruhun Italiyanci ga duniya.”

vanguard 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp