Sign in Welcome! Log into your account your username your password Forgot your password? Get help Password recovery Recover your password your email A password will be e-mailed to you. Labarai [HOTUNA]: Garo ya jagoranci Shugabannin Ƙananan Hukumomi 44 sun yi wa Kwankwaso ta’aziyya By: PlatinumPost Date: December 26, 2021 Kwamishinan Ƙananan Hukumomi na Jihar Kano, Murtala Sule Garo, ya jagoranci Shugabannin Ƙananan Hukumomi 44 na jihar sun kaiwa Sanata Rabi’u Kwankwaso ziyarar ta’aziyyar rasuwar ƙanin sa, Inuwa Kwankwaso. Tawogar ta kaiwa Kwankwaso ziyarar ne a gidansa da ke titin Miller a ƙwaryar birnin Kano. Subscribe to Our VIP Newsletter [newsletter_signup_form id=1] TagsLabarai Previous article‘yan sanda ne su ka kama Nwosu ba garkuwa a ka yi da shi ba – MikeNext articleRundunar sojoji ta cafke kasurgumin shugaban IPOB na ESN Adamu Makamahttps://platinumpostng.com/ LEAVE A REPLY Cancel reply Comment: Please enter your comment! Name:* Please enter your name here Email:* You have entered an incorrect email address! Please enter your email address here Website: Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment. Share post: Facebook Twitter Pinterest WhatsApp Popular Shettima ya yi wa iyalan marigayi Muhammadu Buhari ta’aziyya a Landan Indiya na jimamin mutuwar Buhari – Modi Kungiyar Gwamnoni sun bayar da hutu kan mutuwar Buhari Tinubu ya bayar da hutu don yin ta’azziyar Buhari Shettima ya isa Landan domin dawo da gawar marigayi Muhammadu Buhari More like thisRelated Shettima ya yi wa iyalan marigayi Muhammadu Buhari ta’aziyya a Landan Adamu Makama - July 14, 2025 Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya yi wa wasu... Indiya na jimamin mutuwar Buhari – Modi Adamu Makama - July 14, 2025 Firaministan India Narendra Modi, ya shiga jerin shugabanni da... Kungiyar Gwamnoni sun bayar da hutu kan mutuwar Buhari Adamu Makama - July 14, 2025 Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya sun bayyana kaɗuwarsu... Tinubu ya bayar da hutu don yin ta’azziyar Buhari Adamu Makama - July 14, 2025 Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Talata, 15 ga watan... Shettima ya isa Landan domin dawo da gawar marigayi Muhammadu Buhari Adamu Makama - July 14, 2025 A safiyar yau Litinin ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim... Najeriya ta yi rashin Buhari – Obasanjo Adamu Makama - July 14, 2025 Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana rasuwar tsohon... Tabbas Buhari mutum ne mai kyakyawan halaye mai kishin kasa – IBB Adamu Makama - July 14, 2025 Tsohon shugaban mulkin soji a Najeriya, Janar Ibrahim Babangida,... Tabbas Buhari dan kishin kasa ne – Tinubu Adamu Makama - July 14, 2025 Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana tsohon Shugaban Ƙasa,... Najeriya ta yi rashin Dattijo – Atiku Abubakar Adamu Makama - July 14, 2025 Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana Muhammadu... Buhari ya yi rayuwa mai sauki – Tajudeen Adamu Makama - July 14, 2025 Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya Tajudeen Abba ya miƙa ta'aziyyar... A Daura za a yi jana’izar Buhari – Radda Adamu Makama - July 14, 2025 Gwamnan Katsina Dikko Umaru Radda ya ce iyalan Muhammadu... Ƴan Najeriya na cece-kuce dangane da rasuwar Muhammadu Buhari Adamu Makama - July 13, 2025 Mutuwar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ta bar cece-kuce ga...