fidelitybank

Ganduje ya roƙi Abba ya ɗora a ayyukan da ya tsaya

Date:

Gabanin cikar wa’adin mulkin sa a ranar 29 ga watan Mayu, Gwamna Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa ba shi da ra’ayin kowa.

Kwamishinan Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida, Muhammad Garba ne ya sanya wa hannu a sakon Sallar Eid el Fitr.

Ganduje  ya ce kasancewar yana cikin gwamnati sama da shekaru ashirin, yana da dalilin godewa Allah.

Ya ce ya gafarta wa wadanda suka zalunce shi, inda ya bukaci wadanda ya yi masa laifi “su yafe masa” ta wajen gafarta masa.

Gwamnan ya bukaci shugabanni masu jiran gado da su tabbatar da kammala ayyukan da gwamnatin sa ta fara aiwatarwa.

Ganduje ya ce, gwamnati na gab da ci gaba, don haka akwai bukatar a kammala duk wani aiki da kudaden masu biyan haraji.

Gwamnan ya yi kira ga Musulmai masu aminci da su “yi koyi da darussan Ramadan wanda ke koyar da soyayya da goyon bayan juna”.

Sanarwar ta KwamradeGarba ta kara da cewa Kano da Najeriya na bukatar addu’o’i masu tsauri domin samun zaman lafiya da ci gaba

sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp