fidelitybank

Ganawar Shekarau da Tinubu ta haifar da rikici a ɓangaren sa

Date:

 

Jam’iyar APC, ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau ta ce tsohon gwamnan bai tuntuɓi kowa a cikin ƴan ɓangaren na sa ba lokacin da ya je ya gana da Bola Ahmed Tinubu, Jagoran APC na ƙasa.
Wani ɗan ɓangaren na Shekarau, wanda ya nemi kar a faɗi sunan sa ne ya shaidawa Jaridar Daily Trust.
Sannan kuma ɗan ɓangaren na Shekarau ya yi ƙorafin cewa har yanzu Sanatan bai baiyana musu abinda su ka tattauna da Tinubu tun bayan da ya dawo Kano.
“Mu abinda mu ke gani, ganawar ta kashin kansa ce ba wai domin ƴan bangaren namu ba saboda ya tafi ba tare da izinin mu ba, kuma tun bayan dawowarsa, bai baiyana mana abinda su ka tattauna ba.
“Abin da na ke so na gaya maka shine ba wanda ya isa ya yi mana kama-karya a Kano a 2023. Kano ta fi ƙarfin kowa,” in ji shi.

sani ahmad

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp