fidelitybank

Equatorial Guinea ta kai matakin zagaye na 16 a AFCON

Date:

Equatorial Guinea ta kai wasan zagaye na 16 na karshe a gasar cin kofin Afrika, bayan ta doke Saliyo da ci 1-0  sakamakon da ya fitar da Leone Stars.

Dan wasan tsakiya Pablo Ganet ne ya zura kwallo a ragar ‘yan wasan kafin a tafi hutun rabin lokaci.

Saliyo dai na bukatar maki ne, domin samun ci gaba, amma tsohon dan wasan gaba Kei Kamara ya farke a minti na 84 a bugun daga kai sai mai tsaron gida Jesus Owono.

Equatoguineans sun zo na biyu a rukunin E bayan Ivory Coast.

Yanzu dai kungiyar ta Juan Micha za ta kara da kungiyar da ta yi nasara a rukunin F ko wace daya daga cikin kasashen Gambia da Mali da Tunisia – ranar Laraba 26 ga watan Janairu.

nhgsfp

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An cafke ‘yan Daba 28 a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta samu...

Na yafe wa Buhari duk abun da ya yi min – Buba Galadima

Buba Galadima, wanda tsohon abokin marigayi Muhammadu Buhari ne...

Shugabannin Afrika za su halarci jana’izar Buhari

Ana sa ran wasu daga cikin shugabannin ƙasashen Afirka...

Yadda ake shirye-shiryen jana’izar Buhari a Daura

A yanzu haka dai alumma na ta tururuwa domin...

Shettima ya yi wa iyalan marigayi Muhammadu Buhari ta’aziyya a Landan

Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya yi wa wasu...

Indiya na jimamin mutuwar Buhari – Modi

Firaministan India Narendra Modi, ya shiga jerin shugabanni da...

Kungiyar Gwamnoni sun bayar da hutu kan mutuwar Buhari

Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya sun bayyana kaɗuwarsu...

Tinubu ya bayar da hutu don yin ta’azziyar Buhari

Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Talata, 15 ga watan...

Shettima ya isa Landan domin dawo da gawar marigayi Muhammadu Buhari

A safiyar yau Litinin ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim...

Najeriya ta yi rashin Buhari – Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana rasuwar tsohon...

Tabbas Buhari mutum ne mai kyakyawan halaye mai kishin kasa – IBB

Tsohon shugaban mulkin soji a Najeriya, Janar Ibrahim Babangida,...

Tabbas Buhari dan kishin kasa ne – Tinubu

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana tsohon Shugaban Ƙasa,...
X whatsapp