Multichoice Nigeria, masu gidajen Talabijin ya karawa ‘yan Najeriya, masu amfani da DStv da GOtv, farashin kudin kallo.
Kamfanin ya ce sabbin farashin zai fara aiki daga Mayu 1, 2024.
Sabbin farashin fakitin DStv sune:
Premium: N37,000
Compact Plus: N25,000
Compact: N15,700
Confam: N9,300
Yanga: N5,100
Padi: N3,600
HDPVR Access Service: N5,000
Access Fees: 5,000
XtraView: N5,000
The new prices for GOtv packages are:
Supa+: N15,700
Supa: N9,600
Max: N7,200
Jolli: N4,850
Jinja: N3,300
Smallie: N1,575