fidelitybank

Dan Yahoo ya kashe budurwar sa da nufin yin tsafi

Date:

Wani da a ke zargin dan zamba cikin aminci na shafin internet wanda a ka fi sani da Yahoo Boy, ya kashe nudurwar say a kuma yi tsafi da sannan jikin ta.

Budurwar mai suna, Elohor Oniorosa a na zargin ya hallaka ta ne a karamar hukumar Egor ta jihar Edo kusa da Benin a ranar 24 ga watan Disamba, 2021.

Dailytrust ta rawaito cewa, wanda a ke zargin ya dawo Najeriya kwanan nan daga kasar Ghana, ya kashe budurwar ta sa ne domin yin tsafi.

Marigayiyar ta fita tare da wanda a ke zargin, amma an samu gawar ta a mace an yanka mata makogwaro da wuka.

Da a ka tuntubi jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Edo, Kongtons Bello, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce wanda a ke zargin ya gudu.

Ya ce mahaifin marigayin, Williams Oniorosa ne ya kai rahoton lamarin ga ‘yan sanda.

“Sunan wanda a ke zargin Osa wanda saurayin budurwar ne ga Elohor Oniorosa, diyar wani William Oniorosa wanda shi ma ya kai rahoton lamarin ga ‘yan sanda”. A cewar Kongtons.

vangurd 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp