fidelitybank

Comoros za ta fuskanci tutsu a karawar su da Kamaru

Date:

Tawagar ‘yan wasan kasar Comoros na fuskantar matsalar mai tsaron raga sakamakon rauni da yake fama da shi kafin su fuskanci wasa mafi girma a tarihin kasar a ranar Litinin.

Wasan farko na siri daya kwalle wasan zagaye na 16 da Comoros za ta kara da mai masaukin baki Kamaru a Yaounde ranar Litinin, haka zalika Tunusia ma dai sun samu cikas a sansaninsu, sakamakon bullar cutar Covid-19 da suka hada da kocin su Amir Abdou.

‘Yan wasa bakwai ne abin ya shafa, ciki har da masu tsaron gida biyu da suka rage a cikin tawagar, Moyadh Ousseini da Ali Ahamada, tare da zabin farko Salim Ben Boina saboda rauni.

“Za mu yi duk abin da za mu iya don neman mafita a wasan,” in ji babban manajan tawagar Tunusia, El Hadad Himidi.

sai dai hukumar kwallon kafa ta Afrika Caf ta yanke hukunci kafin gasar cewa, kungiyoyin da Covid-19 ya shafa dole ne su buga wasanni ko da kuwa ba su da mai tsaron raga har idan suna da ‘yan wasa 11 a cikin tawagarsu.

 

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu É—auki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta É—aukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu Æ™awayen Amurka za su É—anÉ—anar kuÉ—arsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta É—aure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miÆ™a saÆ™on ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp