fidelitybank

Siyasa

Siyasa: Zan koyawa sauran  jam’iyyu mumuan darasi a 2023 – Fintiri

Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya ce zai koyawa sauran jam'iyyun siyasa a jihar mumunan darasi a zaben 2023. Fintiri ya bayyana haka ne...

Rikicin APC: Tsagin Ganduje da Shekarau sun sha alwashin yin aiki tare – Kwamitin Sulhu

Kwamitin sulhu na jam’iyyar APC na kasa ya sasanta bangarorin jam’iyyar a Kano kan rikicin shugabanci. PlatinumPost ta rawaito cewa, jam’iyyar APC ta Kano ta...

EFCC ta kama Femi Fani-Kayode

Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta kama wani jigon jam’iyyar APC kuma tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode. Jaridar Daily...

Okene: Majalisar dokoki ta dakatar da shugaban karamar hukuma

Majalisar dokokin Jihar Kogi ta dakatar da shugaban karamar hukumar Okene, Abdulrazak Muhammed Yusuf, har sai halin da ya yi. Majalisar ta dakatar da shugaban...

APC: Ba za mu amince da hukuncin kotu ba – Gwamnatin Kano

Gwamatin jihar Kano ta ce ba za ta lamince da hukuncin da kotun a Abuja ta yi na rushe zaben shugabancin jam’iyyar APC da...

Popular

spot_imgspot_img

nigeria.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp