Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Lamido Sanusi, ya bukaci gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami'o'i (ASUU) da su warware rikicin da ya dabaibaye...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a, JAMB, ta ce, ta sanya ranar Asabar 24 ga Satumba, 2022, ga dalibai 67, wadanda suka yi rajistar jarrabawar...