Alhaji Abdullahi Ibrahim, kwararre kan harkokin ma’aikata, ya roki kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da ta bi hukuncin kotun masana’antu ta kasa nan take.
Ibrahim ya...
Wani farfesa a kimiyyar siyasa a Jami’ar Jos, Farfesa Mustapha Gimba, a ranar Alhamis, ya zargi gwamnatin tarayya da laifin kai kungiyar malaman jami’o’i...
Kungiyar kare hakkin musulmi (MURIC), ta jinjinawa gwamna Charles Soludo na jihar Anambra kan dokar hana ‘yan mata ‘yan makaranta amfani da kananan siket...