fidelitybank

Ilimi

Kotu ta É—age Shari’ar ASUU da gwamnatin Tarayya

Kotun kolin masana’antu ta kasa ta dage shari’ar da ke tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, zuwa ranar 16 ga watan Satumba. Mai...

Gwamnati ta umarci kotu ta tirsasawa ASUU ta janye yajin aiki

A ranar Litinin ne gwamnatin tarayya ta bukaci kotun masana’antu ta kasa da ta umarci kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da ta janye yajin aikin...

Bamu cimma matsaya da ASUU ba – Ministan Ilimi

Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu, ya ce, har yanzu ba a amince da wani biyan albashi, daya daga cikin kashin bayan yajin aikin masana’antu...

Har yanzu Æ´an matan Chibok 98 na hannun Æ´an Boko Haram – Sojoji

Sashen leken asiri na rundunar hadin guiwa ta rundunar soja a yankin arewa maso gabas, Operation Hadinkai, Kanal Obinna Ezuipke, ya bayyana cewa, 98...

ÆŠalibi ya rataye kansa a jihar Osun

Wani dalibin kwalejin fasaha ta Ipetu-Ijesa, mai suna, Olonade Tomiwa Victor, ya kashe kansa. A wata sanarwa da kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Osun, Yemisi...

Popular

spot_imgspot_img

today daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp