Biyo bayan takun saka tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU na tsawon watanni bakwai, kungiyar dalibai ta kasa NANS, ta bayyana...
Kungiyar dalibai ta kasa (NANS), ta zargi gwamnatin tarayya da zargin shirin kwace ilimi daga hannun talakawa.
Kungiyar daliban ta ce gwamnati mai ci ta...