fidelitybank

Austine Eguavoen ya sauka daga matsayin mai horas da Super Eagles

Date:

Mai horas da Najeriya na rikon kwarya, Augustine Eguavoen ya ajiye aiki a matsayin kocin rikon kwarya na tawagar kwallon kafar Najeriya.

Wannan ya biyo bayan rashin nasara da Super Eagles ta yi a hannun Tunisia da ci 1-0 a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2021 da suka fafata a zagaye na 16 a ranar Lahadi.

Eguavoen ya jagoranci Najeriya a gasar wanda ya fafata da Masar da Sudan da kuma Guinea-Bissau.

“Abin da zai biyo baya shi ne ni ne kociyan rikon kwarya, kuma Daraktan fasaha na hukumar kwallon kafa ta Najeriya (NFF). Yanzu kuma zan koma matsayi na kuma in ba da gudunmawa ta a NFF”. In ji Eguavoen bayan wasan.

Idan dai za a iya tunawa kasar Tunisia ta firgita Super Eagles ta Najeriya bayan fitar da su daga gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2021, inda suka zura kwallo a ragar ‘yan wasan bayan da aka dawo daga hutun rabin lokaci.

Kwallon da Youssef Msakni ya zura ta baiwa Carthage Eagles kwallo ta farko a wasan.

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mun ceto tsohuwa Æ´ar shekaru 80 daga masu garkuwa – Ƴansanda

Rundunar Æ´ansandan jihar Jigawa, ta ce ta ceto wata...

APC na taron kasu ruwa da tsaki

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya za ta gudanar da...

Matatar ÆŠangote ta sake karya farashin fetur

Kamfanin Dangote da ya mallaki matatar mai ta Dangote...

Idan Isra’ila ta kai mana hari Amurka ce – Iran

Ministan harkokin wajen ƙasar Iran ya ce, gwamnatin Tehran...

Kotu ta daure mai kiwon Akuya bayan ta cinye shukokin gwamnatin Kano

Wata kotun majistare da ke Kano ta daure wasu...

‘Yansanda sun dakile yi garkuwa da mutane a Katsina

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta dakile wani yunkurin...

‘Yansanda sun dakume ‘Yan Fashi uku a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu ‘yan...

Jarumar Nollywood ta zama sojan ruwar Amurka

Fitacciyar jarumar nan ta Najeriya Grace Bassey wacce a...

Na yi takaicin barin Ancelloti daga Real Madrid – Carvajal

Dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Real...

Mu na shirin yin kawancen jam’iyya – PDP

Majalisar dattawa ta jam'iyyar PDP, ta bayyana shirin jam'iyyar...

Ana zanga-zanga a Binuwai sakamakon harbe Dalibi dan shekara 23

Wata zanga-zanga ta barke a Makurdi, babban birnin jihar...

A na cigaba da farautar Fursunonin Osun da suka tsere

Hukumar gyaran hali ta Najeriya (NCoS) ta ce, ta...
X whatsapp