fidelitybank

A madadin ECOWAS Najeriya za ta dauki mataki a kan rikicin Mali – Buhari

Date:

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan, ya ziyarci shugaba Muhammadu Buhari a fadarsa a yau Alhamis.

A cewar mai magana da yawun fadar shugaban ƙasa, Femi Adesina, Jonathan ya yi wa Buhari jawabi game da halin da a ke ciki a siyasar ƙasar Mali.

Adesina ya ce,”Za a gudanar da taron ƙungiyar Ecowas na musamman a Ghana ranar Lahadi, domin tattauna matsalolin Mali, dalilin da ya sa Jonathan, a matsayinsa na manzo na musamman daga ƙungiyar Ecowas, ya ziyarci Buhari kenan”.

Ya ƙara da cewa, “Buhari ya jaddada matsayarsa cewa, duk wani mataki da Najeriya za ta ɗauka kan rikicin siyasar Mali za ta yi shi ne a madadin ECOWAS”.A cewar Adesina.

Tun farko Buhari ya karɓi baƙwancin wakili na musamman daga shugaban riƙon ƙwarya na Mali, Kanal Asimi Goita. Buhari ya yi alƙawarin cewa Najeriya za ta yi “bakin ƙoƙarinta” wajen taimaka wa Mali.

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mun ceto tsohuwa ƴar shekaru 80 daga masu garkuwa – Ƴansanda

Rundunar ƴansandan jihar Jigawa, ta ce ta ceto wata...

APC na taron kasu ruwa da tsaki

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya za ta gudanar da...

Matatar Ɗangote ta sake karya farashin fetur

Kamfanin Dangote da ya mallaki matatar mai ta Dangote...

Idan Isra’ila ta kai mana hari Amurka ce – Iran

Ministan harkokin wajen ƙasar Iran ya ce, gwamnatin Tehran...

Kotu ta daure mai kiwon Akuya bayan ta cinye shukokin gwamnatin Kano

Wata kotun majistare da ke Kano ta daure wasu...

‘Yansanda sun dakile yi garkuwa da mutane a Katsina

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta dakile wani yunkurin...

‘Yansanda sun dakume ‘Yan Fashi uku a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu ‘yan...

Jarumar Nollywood ta zama sojan ruwar Amurka

Fitacciyar jarumar nan ta Najeriya Grace Bassey wacce a...

Na yi takaicin barin Ancelloti daga Real Madrid – Carvajal

Dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Real...

Mu na shirin yin kawancen jam’iyya – PDP

Majalisar dattawa ta jam'iyyar PDP, ta bayyana shirin jam'iyyar...

Ana zanga-zanga a Binuwai sakamakon harbe Dalibi dan shekara 23

Wata zanga-zanga ta barke a Makurdi, babban birnin jihar...

A na cigaba da farautar Fursunonin Osun da suka tsere

Hukumar gyaran hali ta Najeriya (NCoS) ta ce, ta...
X whatsapp