fidelitybank

19 ga watan Janairu mai fafutukar kafa kasar Biafra zai san hukuncin sa a kotu

Date:

Wata babbar kotun jihar Abia ta sanya ranar 19 ga watan Janairu, domin yanke hukunci kan karar da Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra, IPOB, ya shigar a gabanta.

Lauyan Kanu na musamman, Aloy Ejimakor, ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a daren ranar Talata.

Idan ba a manta ba an saurari karar kuma an kammala shari’ar ne a ranar 10 ga Disamba, 2021, a gaban mai shari’a, Benson Anya na babbar kotun jihar, Abia da ke Umuahia.

Sanarwar ta Ejimakor ta ce: “Domin samun bayanan manema labarai da sauran jama’a, an sanya ranar 19 ga Janairu, 2022 domin yanke hukunci kan karar Mazi Nnamdi Kanu a gaban babbar kotun jihar Abia.”

Kara da Ejimakor ya kaddamar a madadin Kanu ya roki kotun da ta ayyana farmakin da sojoji su ka kai wa shugaban kungiyar ta IPOB a watan Satumban 2017 a matsayin haramtacce.

punch news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mu na aiki tuÆ™uru wajen daÆ™ile ayyukan ta’adda a Najeriya – Christopher Musa

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya tabbatarwa...

Mayaƙan ISWAP sun harbe Manoma 23 a Borno

Rahotanni sun bayyana cewa ƙungiyar mayaƙan ISWAP ta kashe...

Real Madrid ta É—auki É—an wasan baya daga Bournemouth

Real Madrid ta sanar da sayen É—an wasan baya...

Gwamnatin Kano ta haramta yin bikin Ƙauyawa da gidajen biki

Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta sanar da...

An kashe Æ´an Boko Haram biyar a Borno

Dakarun sojin Najeriya haɗe da wasu maharba sun daƙile...

Farashin Shinkafa zai cigaba da sauka – BUA

Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya alƙawarta...

An kashe mutane 10 a wani sabon rikici da ya ɓarke a Filato

Aƙalla mutabe 10 ne aka kashe tare da sace...

Duk da sauƙin da aka samu har yanzu Abuja na fuskantar hauhawar farashi

Duk da cewa hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS, ta...

Hauhawar farashi ya ragu da kaso 23.71 a Najeriya – NBS

An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga...

Fiye da mutane 100 Makiyaya aka kashe a Jos

An ruwaito cewa an kashe wani makiyayi guda da...

Tinubu ka kori shugaban JAMB – Sowore

Dan siyasa mai fafutuka, Omoyele Sowore, ya yi kira...

Majalisa ta yi watsi da ƙudirin karɓa-karɓa

Majalisar wakilai ta yi watsi da wani ƙudirin doka...
X whatsapp